Home / Zamfara in other media / SATAR SHANU: Kungiyoyi sun koka game da barayi

SATAR SHANU: Kungiyoyi sun koka game da barayi

‘Yan bindiga da kuma barayin shanu na ci gaba da cin karensu babu babbaka a kudancin jihar Zamfara da ke tarayyar Najeriya inda a halin yanzu suka tarwatsa daruruwan mutane daga yankin sakamakon yadda suke kisa da kuma sace dukiyoyinsu.

Wadanda suka tsira na zaman gudun hijira a garin Gusau fadar gwamnatin jihar Zamfara. Kungiyoyi da dama ne yanzu hakka suka shigar da kokensu zuwa hukumomi, musaman kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah. –  Daga Shafin rfi Hausa

About IbrahimTuduBlog

Check Also

Zamfara bandits relocating to Katsina- Governor Masari

The governor made the call on Wednesday when the Emir of Katsina, Abdulmumini Kabir, paid him the traditional Sallah Homage.

%d bloggers like this:
Skip to toolbar